An gayyaci Tsohon Gwabnan Kaduna Nasiru El-Rufai a hukumar Yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC da wasu kwamishinonin gwamnatinsa.

An gayyaci Tsohon Gwabnan Kaduna Nasiru El-Rufai a hukumar Yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC da wasu kwamishinonin gwamnatinsa.

Hukumar Yaki da Yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC ta shirya fara binciken Malam Nasiru El-Rufai da manya kwamishinonin gwamnatinsa tun daga ranar 29 ga watan Mayun 2015, har zuwa Ranar 29, ga watan Mayun 2023;

Wannan sanarwar ta biyo bayan kammala bincike na kwamitin wucin gadi su gabatar don binciko makudan kudade da ake zargin tsohuwar gwamnatin malam Nasiru El-Rufai da kashewa ba bisa ka’ida ba..

Shugaban kwamitin wucin gadi na Majalisar jihar Kaduna, Henry Zacharia ya ce mafi yawancin kuɗin da jihar ta ranto a lokacin mulkin Malam Nasiru El-Rufai ba ayi aiki da kuɗaɗen ba.

Leave a comment

Design a site like this with WordPress.com
Get started