AYI HATTARA, JARIDAR MIKIYA HAUSA ZATA RUSHE AL’UMMAR MUSULMI

Wani Bamaguje (Krista) mai amfani da sunan musulmi, wai shi Hassan Musa da wani wai Khalid Alhausawi kaduna, sun bude wani shafi a yanar gizo mai suna JARIDAR MIKIYA HAUSA da nufin rushe al’ummar musulmin arewa ta hanyar hada Hausa da Fulani fada.

Yanzu haka an mika hotunan su zuwa wurin hukumar DSS.

Anaso al’ummar musulmi su tashi tsaye domin suga an kama gurbatattun mutanen nan

Design a site like this with WordPress.com
Get started