-
Kaduna: bayan Mutuwar Hatsabibin Ɗan Daba ‘Abu Dan-Damisa’ da Ya Addabi Bayin Allah, Mai Yabiyo Baya
A kwanakin baya, Mutane da dama a yankin Tudun Wanda da wasu unguwanni suna ta murna bayan tabbatar da mutuwar wani rikakken dan daba a Kaduna da ke Arewacin Najeriya. Rahotanni daga Kaduna sun tabbatar da mutuwar sanannen ɗan daba abin da ya jawo martani daban-daban a yankin Wasu mazauna unguwar sun nuna farin ciki da…
-
Da’awah Da Lacca Ba Zai Rike Ka Da Iyalin Ka Ba, Ka Tafi Ka Nemo Babban Aiki – Abdullahi Ishaq
Biyo bayan cece kuce dayake ta faruwa tsakanin Abdullahi Ishaq Jibrin masanin bincike da leken asiri da tsohon maigidan shi wato Rtd AIG Ahmad AbdurRahman inda a lokutta mabambamta Abdullahi Ishaq ya zargi maigidan na shi akan ya dauke shi aiki Babban mataimaki wato PA zuwa Gidan gwamnatin Bauchi amma daga baya sai AIG AbdurRahman…
-
Kano: Matsalar Ruwan Sha Yasa Matan Aure Da ’Yan Mata Na Kwana Waje Wurin Neman Ruwa.
Daga Musa Mohammed Matan aure da ’yan mata a wasu unguwanni kamar Dorayi inda Gwamna Abba Kabir Yusuf (Abba Gida-Gida) ya fito, da wasu kauyuka na Jihar Kano na kwana a wajen rijiyoyi da fanfunan ruwa saboda ƙarancin ruwan sha da ya addabi yankin. A unguwar Dorayi, da ke ƙaramar hukumar Gwale, al’umma na fama…
-
Hukumar Ilimin Amajirai da Yaran da Basa Zuwa Makaranta,zata gudanar da wani kwas na almajiran tsangaya wanda za a yi a Jihar Kaduna.
SANARWA! Offishin Shugaban Hukumar Ilimin Amajirai da Yaran da Basa Zuwa Makaranta, Dr. Muhammad Sani Idris na sanar da daukacin ‘yan uwanmu almajirai na tsangayu cewa acikin tsare-tsarenta na inganta al’amuran tsangayu da kuma kyautatata rayuwar almajirai, na sanar da daukacin gwanaye da alarammomi da malamai masu tsangayoyi cewa ta shirya gudanar da wani kwas…
-
DA DUMI DUMI: Majalisar wakilan Najeriya ta yanke shawarar gayyatar babban Hafsan Tsaro (CDS), Gen. Christopher Musa; Babban Hafsan Sojoji (CAS), Lt-Gen. Olufemi Oloyede da kwamandan bataliya ta 177, bisa zargin ‘Bodejo’ shugaban Miyetti Allah da tsare shi ba bisa ka’ida ba.
Majalisar wakilan Najeriya ta yanke shawarar gayyatar babban Hafsan Tsaro (CDS), Gen. Christopher Musa; Babban Hafsan Sojoji (CAS), Lt-Gen. Olufemi Oloyede da kwamandan bataliya ta 177, bisa zargin kama ‘Alhaji Bello Bodejo’ shugaban Miyetti Allah, da tsare shi ba bisa ka’ida ba. Honorabul Mansur Soro, wanda ya gabatar da ƙudirin a zaman majalisar na yau Talata,…
-
BAMA GOYON BAYAN ZANGA-ZANGA DA AKE SHIRIN YI, DOMIN ILLAR DA MUKA HANGO – FARFESA ARMAYA’U BICHI
Shugaban Jami’ar Gwamnatin Tarayya da ke Dutsanma, a jihar katsina, wato Federal University Dutsanma, Farfesa Armaya’u Hamisu Bichi ya baiyana cewa a matsayin su na shugabanni na jami’oi basu goyon bayan Zanga-zanga da ake shirin yi a fadin kasar najeriya. Farfesa Bichi ya baiyana hakanne a zantawar sa da manema labarai. Shugaban Jami’ar ta Dutsanma…
-
An gayyaci Tsohon Gwabnan Kaduna Nasiru El-Rufai a hukumar Yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC da wasu kwamishinonin gwamnatinsa.
An gayyaci Tsohon Gwabnan Kaduna Nasiru El-Rufai a hukumar Yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC da wasu kwamishinonin gwamnatinsa. Hukumar Yaki da Yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC ta shirya fara binciken Malam Nasiru El-Rufai da manya kwamishinonin gwamnatinsa tun daga ranar 29 ga watan Mayun 2015, har zuwa Ranar 29,…
-
AYI HATTARA, JARIDAR MIKIYA HAUSA ZATA RUSHE AL’UMMAR MUSULMI
Wani Bamaguje (Krista) mai amfani da sunan musulmi, wai shi Hassan Musa da wani wai Khalid Alhausawi kaduna, sun bude wani shafi a yanar gizo mai suna JARIDAR MIKIYA HAUSA da nufin rushe al’ummar musulmin arewa ta hanyar hada Hausa da Fulani fada. Yanzu haka an mika hotunan su zuwa wurin hukumar DSS. Anaso al’ummar…
-
DA DUMI-DUMI: AN KUBUTAR DA DALIBAN DA ‘YAN BINDIGA SUKA SACE WATANNI UKU DA SUKA GABATA.
Da Dumi-dumi: An Kubutar Da daliban da ‘yan bindiga suka sace watanni uku da suka gabata. Hukumomin jami’ar tarayya da ke Dutsin Ma a jihar Katsina, sun tabbatar da kubutar da daliban da ‘yan bindiga suka sace watanni uku da suka gabata. Shugaban jami’ar Professor Armaya’u Hamisu Bichi ne ya tabbatar wa DW kubutar da…
-
BELLO EL-RUFAI: MUNYI DA NASANI ZABEN WAKILI, JIKA HANTA YA KOMA GASA HANTA
Bello El-Rufai Da Usman daga zaria Road an samu munmunan sabani, akan taimako da ya nema. Bello El-Rufai shine dan Majalisar wakilai mai wakiltar kaduna ta Arewa, sun samu sabani da Malam Usman dake Doka Kuma mazaunin Layin Zaria road a karamar hukumar kaduna ta arewa, domin ya nemi taimako yaran shi basu da lafiya…